Loading the player...


INFO:
RABON 2.1ML GA MATASA 42 DAGA WEAR2CARE WITH ALI NUHU POWERED BY NABBEN Alhamdulillah mun samu damar rabon kudi Naira Miliyan Biyu da Dubu Dari Daya (2.1ml) ga matasa 42, wanda kowanne aka bashi dubu Hamsin-Hamsin ya yi jari ya dawo da ita bayan watanni 12 domin a kara baiwa wasu, muna matukar godiya ga bayin Allah da suka bayar da wannan kudin, sannan muna addua Allah ya sa wadanda aka baiwa wannan kudi ya musu albarka amin ya Allah. Ali Nuhu Mohammed